Full width home advertisement

Post Page Advertisement [Top]

Mahafin matashinnan Mai suna aminu yace ankamashine antafidashi Yana cikin makaranta a jamiar dutse. Yayi wani posting  da yadauko hoto first lady Aisha Buhari yasaka yakefadin anci kudin Tallakawa anyi giba bayande yayi haka da kwana goma Sai aka zo akata fidashi Teresa wata yarinya wajan Aisha Buhari  a Abuja Amma ansake wannan yariyar daga baya. ammu mushi  dukan yayi lafi kafun ankulleshi .Dan uwansa yabaiyanar dahaka alokacin bawanda yasan antafishi  amakarantartasu.
Kafun akaisa kotu kuma ankulleshine awani wuri bawanda yasani.

No comments:

Post a Comment

Bottom Ad [Post Page]

| Designed by Colorlib